0 Comments

Bukatar da aka ce wasu kungiyoyi sun shigar kan neman a kirkiri sabbin masarautu a Kano na ci gaba da janyo ce-ce-ku-ce musamman a jihar.

Masana tarihi sun fara tofa albarkacin bakinsu kan wannan kudirin dokar da aka gabatar gaban majalisar dokokin jihar.

A hirarsa da Hausa ➕  Dokta Tijjani Mohammad Naniya na Jami’ar Bayero da ke Kano, ya ce “ga duk wanda ya san tarihi tambayar da zai yi ita ce mai ya kawo wannan batu.”

Author

ilh5qdbyak81@n3plcpnl0159.prod.ams3.secureserver.net

Leave a Reply

Your email address will not be published.