Hatsarin ya auku ne a unguwar Mangoro da ke unguwar Agegen jihar Legas in da ya raunata wasu mutane.

Jirgin kasan mai tarago 17 ya taso ne daga unguwar Ilu ya bi ta Oshodi zuwa Ebute Metta, inda ya yi hatsarin da misalin karfe bakwai na safiyar yau kuma yana dauke ne da mutane da kayayyaki.

Total Share 0 Email0Facebook0Twitter0Google plus0