Civilian JTF kimamin su 500 kenan da aka tantance tare da kaddamar da su domin taimakawa jami’an tsaro a fadar Mai Martaba Sarkin Zamfaran Zurmi Alhaji Abubakar Atiku Muhammad.

Allah yasa wannan mataki na daukan ‘yan sa kai ya kawo Zaman lafiya a Zamfara dama Nijeriya baki daya.

Total Share 0 Email0Facebook0Twitter0Google plus0